Bidiyon Yadda Aka Kar6i Kwankwaso A Jam’iyar A.P.C Ya Dauki Hankulan Al’umma Kan Komawar Kwankwaso A.P.C – Hausa
Dan Gane Da Al’amarin Da Yake Ta Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, WhatsApp, Twitter Da Sauransu Batun Ya Dauki Hankulan Al’umma Dukda Cewa Ba’ada Tabbaci Akan Bidiyon Da Hotunan Da Suke Yawo
Wasu Suna Cewa Gaskiyane Duba Da Irin Yadda Kwankwaso Yanada Kishin Al’umma Musanman Talakawa Wasu Kuma Suna Cewa Ba Gaskiya Bane Kawai Dai Kirkirarren Labarine Daga Masu Son Bara Darajar Kwankwaso.
Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan 👇


0 Comments