Matashi Ya Auri Akuya 🐐 Saboda Tsadar Aure A Kasar Libiya – Hausa Notifier

Matashi Ya Auri Akuya 🐐 Saboda Tsadar Aure A Kasar Libiya – Hausa Notifier

.

Daman Hausawa Sunce Indaranka Kasha Kallo Kuma Idan Baka Mutu Ba Komai Zaka’iya Gani, Tsadar Aure A Kasar Libya Tasa Wani Matashi Ya Auri Akuya Domin Saukakawa Kansa Tinda Auren Mutane Yayi Tsada Kamar Yadda Matashin Ya Bayyana.

To Ina Ƴan Nijeriya Idan Kune Me Zaku Aura…?

Post a Comment

0 Comments