Yanzu wannan budurwa ta karɓi addinin Musulunci a kasuwar waya ta Berut dake Kano ta canza suna zuwa Zainab

Masu aiko da rahotanni daga kasuwar ƴan waya ta Berut dake jihar Kano sun ce Dokos ta canza suna zuwa Zainab bayan ta karɓi addinin Musulunci, kuma idan akwai wanda yaga tayi masa to za'a haɗa shi da ita don ya aure ta tare da koya mata addinin Musulunci yadda ya kamata muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin

Post a Comment

0 Comments